Kalaman Soyayya APP
Haka kuma dakwai Wasu Wanda ya kasance su Basu kware a soyayya ba wanda zakaga sunje gaban masoyiyarsu amma sun rasa abinda zasu ce Mata.
Mallakar wannan mahanja zata taimaka musu matuka wajen Samun nasara a soyayyar su.
Ga kadan Daga cikin abubuwan da wannan app ya kunsa;
1. Kalaman Soyayya
2. Samfuran Kalaman Soyayya
3. Yadda ake Soyayya
4. Taya ake burge Budurwa
5. Zauren koyarda soyayya.
6. Soyayya d shakuwa
7. Yadda ake tunkarar mace Budurwa
8. Zafafan Kalaman Soyayya
Da sauransu.
Mun saki sabon manhaja na wannan shekarar ta 2024 zuwa 2027
Sannan Dan Allah kada ku manta kuyi rate na wanna app.