Kalaman Soyayya APP
Haka kuma dakwai Wasu Wanda ya kasance su Basu kware a soyayya ba wanda zakaga sunje gaban masoyiyarsu amma sun rasa abinda zasu ce Mata.
Mallakar wannan mahanja zata taimaka musu matuka wajen Samun nasara a soyayyar su ....
Ga kadan Daga cikin abubuwan da wannan app ya kunsa ؛
1 - كلامان صويا
2. سامفوران كلامان صويا
3. Yadda ake Soyayya
4. Taya ake burge Budurwa
5. Zauren koyarda soyayya.
6. صويا د شكوا
7. Yadda ake tunkarar mace Budurwa
8. زفافان كلامان صويا
دا سورانسو.
مون ساكي سابون مانهاجا نا ونان شيكرار تا 2023 زوا 2026
سنان دان الله كادا كو مانتا كوي معدل نا أريد التطبيق.